iqna

IQNA

Tehran (IQNA) A ranar tunawa da ranar Nakbat ta Falasdinu, limamin masallacin al-Aqsa ya yi gargadi kan yadda yahudawan sahyuniya ke ci gaba da tozarta wannan wuri da cin zarafinsu.
Lambar Labari: 3489151    Ranar Watsawa : 2023/05/16

A karon farko;
Tehran (IQNA) A karon farko tun shekara ta 1948, babban taron Majalisar Dinkin Duniya na gudanar da wani biki na tunawa da zagayowar ranar Nakbat ta Falasdinu.
Lambar Labari: 3489142    Ranar Watsawa : 2023/05/15

Tehran (IQNA) A karon farko za a gudanar da bikin tunawa da Nakbat na Falasdinu a Majalisar Dinkin Duniya tare da jawabin Mahmoud Abbas, shugaban hukumar Falasdinu.
Lambar Labari: 3488993    Ranar Watsawa : 2023/04/17